IQNA - A wata ganawa da ya yi da mambobin kwamitin nazarin kur'ani na kasar, ministan kula da harkokin addini da na kyauta na kasar Aljeriya ya jaddada bukatar taka tsantsan wajen buga kur'ani.
Lambar Labari: 3493906 Ranar Watsawa : 2025/09/21
IQNA - An bude masallatai biyu da rijiyar ruwa a Jamhuriyar Mali a yammacin Afirka sakamakon kokarin da gidauniyar ba da taimakon jin kai ta Turkiyya ta yi.
Lambar Labari: 3493298 Ranar Watsawa : 2025/05/23
IQNA - Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun kama wata mata matsafa a kasar da laifin wulakanta kur'ani da nufin inganta tsafi.
Lambar Labari: 3493288 Ranar Watsawa : 2025/05/21
IQNA - An shirya wani taron karawa juna sani mai taken “Yadda ake amfani da fasahar kere-kere wajen yi wa littafin Allah hidima da kuma taimakon ‘yan’uwanmu da ke wajen birnin Quds” a kasar Muritaniya.
Lambar Labari: 3493107 Ranar Watsawa : 2025/04/17
Tehran (IQNA) A ranar Laraba ne 'yan sandan kasar Sweden suka hana wata sabuwar zanga-zanga a babban birnin kasar Stockholm, wadda ta hada da kona kur'ani mai tsarki
Lambar Labari: 3488636 Ranar Watsawa : 2023/02/09
Tehran (IQNA) An fara taron karawa juna sani na "Majagaban Kudus" karo na hudu a Nouakchott babban birnin kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3486529 Ranar Watsawa : 2021/11/08